Wednesday, April 8, 2026
HomeWasanniHar yanzu muna tattaunawa da Cristiano Ronaldo kan ci gaba da zama...

Har yanzu muna tattaunawa da Cristiano Ronaldo kan ci gaba da zama a Al Nassr – Fernando Hierro

Daraktan kungiyar Al Nassr, Fernando Hierro, ya bayyana cewa har yanzu suna ci gaba da tattaunawa da Cristiano Ronaldo kan yiwuwar ci gaba da zaman sa a kulob din.

Ya jaddada cewa Ronaldo ya taka muhimmiyar rawa a kungiyar, tare da inganta martabarta a idon duniya, yana kuma fatan a cimma matsaya don ci gaba da kasancewarsa a Al Nassr.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata