DCL Hausa Radio
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiHar yanzu Peter Obi bai murmure daga shan kaye a zaben 2023...

Har yanzu Peter Obi bai murmure daga shan kaye a zaben 2023 ba, shi ya sa yake sabbatu – Fadar Shugaban Nijeriya

Mai bai wa Shugaba Tinubu shawara na musamman kan yaɗa labarai Daniel Bwala, ya bayyana cewa har yanzu, dan takarar jam’iyyar Labour Party a zaben shugaban kasa na 2023 Peter Obi, bai murmure daga shan kayen da ya yi a lokacin zaben 2023. 
A cikin wani sakon da ya wallafa a shafinsa na X, Bwala ya ce kalaman Obi na baya bayan nan ba nazari da tunani a ciki.
Bwala’s yana mayar da martani ne ga hirar da Obi ya yi da gidan talabijin na Arise a ranar Talata inda ya soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata