Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiHatsarin mota ya yi ajalin mutum 21 cikin tawagar ‘yan wasan Kano...

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 21 cikin tawagar ‘yan wasan Kano a gasar wasanni ta Nijeriya

‘Yan wasan na kan hanyarsu ne ta dawowa gida Kano daga jihar Ogun, inda suka fafata a gasar ta kwallon kafa.

Jaridar Daily Nigerian ta ce cikin wadanda hatsarin ya yi ajalinsu akwai ‘yan wasa 17 da mai magana da yawun hukumar wasanni ta jihar Kano Galadima Ibrahim da sauran wasu jami’ai.

Kawo yanzu wadanda suka ji raunuka na samun kulawar likita.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata