DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta bankado...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta bankado wurin da ake sauyawa shinkafar da aka bayar tallafi mazubi

 

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta ce ta bankado wani wurin ajiye kaya da a ke zargi da sauya buhuhuwan shinkafar da gwamnatin tarayya ta bayar domin rabawa mabukata.
Shugaban hukumar Barrista Muhuyi Magaji, ya ce a yayin wani samame da suka kai a wurin ajiye kayan dake unguwar Hotoro, sun gano shinkafar da ta kai mota 28 da suke zargin an karkatar da akalarta ne domin sake yi mata mazubi a sayar a kasuwanni.
Ya ce sun kama wani mutum daya kuma ana ci gaba da gudanar da bincike domin gano wadanda su ke da hannu a wannan abin, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata