Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiINEC ta sanar da za ta gudanar da zabukan cike gurbi a...

INEC ta sanar da za ta gudanar da zabukan cike gurbi a fadin Nijeriya

Hukumar zaben Nijeriya INEC ta bayyana cewa za ta gudanar da zabukan cike gurbi a mazabun da abin ya shafa a ranar Asabar 16 ga watan Agusta, 2025 a fadin Nijeriya.

Ana dai shirya zabukan ne domin cike guraban kujeru na majalisun tarayya da na jihohi, wadanda aka samu matsala, ko aka samu rauswa, ko soke zaben a kotu.

Shugaban hukumar ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka yayin taron tuntubar juna da jam’iyyun siyasa a Abuja ranar Alhamis.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata