Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiJami'ar Abuja za ta fara koyar da harshen Chinese

Jami’ar Abuja za ta fara koyar da harshen Chinese

Shugaban jami’ar Abuja Farfesa Aisha Maikudi, ta ce jami’ar na gab da soma karantar da kwas na koyon harshen Chinese da kuma al’adunsu.
Farfesa Maikudi ta bayyana hakan ne a jiya Jumu’a, lokacin da ta karbi bakuncin dalibban nazarin aikin jarida na Jami’ar Tsinghua ta kasar China da suka kai mata ziyara..
Ta ce jami’ar Abuja na da tsohuwar alaka da kasar China, kuma akwai daliban jami’ar da yanzu haka ke koyon kwasa kwasai na Mandarin.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata