Tuesday, April 7, 2026
HomeSiyasaJerry Gana ba shi da hurumin cewa Jonathan zai tsaya takara a...

Jerry Gana ba shi da hurumin cewa Jonathan zai tsaya takara a 2027 – Jam’iyyar PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tsohon ministan yada labaran Najeriya Farfesa Jerry Gana ba shi da hurumin cewa Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027.

 

Jaridar Punch ta ruwaito sakataren jam’iyyar na kasa Debo Ologunaba na bayyana cewa, PDP ba ta rasa nagartattun masu tsaya mata takara ba bayan Goodluck Jonathan.

 

Martanin jam’iyyar ya biyo bayan da Farfesa Jerry Gana, ya bayyana cewa tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugabancin kasar, kuma zai kayar da gwamnatin Tinubu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata