DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiJiragen ruwa 19 maƙare da fetur da kayan masarufi sun fara sauke...

Jiragen ruwa 19 maƙare da fetur da kayan masarufi sun fara sauke kaya a Legas

Hukumar da ke lura da tashoshin jiragen ruwa ta Nijeriya (NPA) ta bayyana cewa jiragen ruwa guda 19 na ci gaba da sauke kayayyakin man fetur da sauran hajojin kasuwanci a tashoshin jiragen ruwa na Legas.

Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito hukumar ta bayyana hakan ne cikin rahotonta na yau da kullum mai taken Shipping Position, wanda ta fitar ga manema labarai a ranar Asabar, inda ta ce ana ci gaba da gudanar da ayyukan sauke kaya domin bunkasa harkokin kasuwanci da samar da kayayyaki a ƙasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata