Tuesday, April 7, 2026
HomeKetareJohn Dramani Mahama ya kayar da dan takarar jam'iyya mai mulkin Ghana...

John Dramani Mahama ya kayar da dan takarar jam’iyya mai mulkin Ghana a hukumance

John Dramani Mahama
Hukumar zaben kasar Ghana ta ayyana tsohon shugaban kasar kuma jagoran adawa John Dramani Mahama, a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na ranar Assabar.
Tuni mataimakin shugaban kasar kuma ɗan takarar jam’iyya mai mulki Mahamudu Bawumia, ya amince da shan kaye a zaben.
Hukumar zaben ta ce ta kirga kuri’un mazabun ‘yan majalisa 267 daga cikin 276 na kasar, kuma Ya lashe kashi 56.55 na kuri’un.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata