Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaJonathan ya fadi yadda ya ce an ci amanarsa a 2015

Jonathan ya fadi yadda ya ce an ci amanarsa a 2015

“Yawancin ‘yan siyasar Nijeriya ba su da amana”, Jonathan ya fadi yadda ya ce an ci amanarsa a 2015.

Tsohon Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan, ya ce ya fuskanci cin amana da dama a lokacin da yake neman sake zaben shugabancin kasar a shekarar 2015.

Jonathan ya bayyana hakan ne a wajen bikin cika shekara 70 na Chief Mike Aiyegbeni Oghiadomhe da aka gudanar a Benin, babban birnin jihar Edo.

Ya ce, yawancin ‘yan siyasar Nijeriya ba su da amana.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata