Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiKada mahajjaci ya rike kudin da suka wuce Riyal 60,000 a kasar...

Kada mahajjaci ya rike kudin da suka wuce Riyal 60,000 a kasar Saudiyya – Jan hankalin NAHCON ga Alhazan Nijeriya

Hukumar kula da aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta shawarci mahajjatan kasar da su guji daukar kudi sama da Riyal 60,000 na Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin 2025.

Hukumar NAHCON ta bayar da wannan shawara ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar, Malam Shafil Mohammed, ya fitar a Abuja.

Mohammed ya gargadi mahajjata da su guji daukar makudan kudade a jikinsu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata