Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiKansila a jihar Kaduna ya nada masu bashi shawara 18

Kansila a jihar Kaduna ya nada masu bashi shawara 18

Kansila mai wakiltar mazabar Kinkiba da ke karamar hukumar Soba a jihar Kaduna, Sunusi Hashim, ya nada masu bashi shawara 18.

 

A cewar kansilan, ya dauki wannan mataki ne domin karfafa shugabancinsa, kana ya zabo su ne dogaro da irin rawar suke takawa wajen ci-gaban al’ummar yankin.

 

Taron nadin mataimakan nasa ya gudana ne a ranar Lahadi, inda ya samu halartar masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC, sarakunan gargajiya da kuma sauran al’umma, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata