Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiKasa da Naira 800 ya kamata Dangote ya sayar da litar man...

Kasa da Naira 800 ya kamata Dangote ya sayar da litar man Fetur- kungiyar IPMAN

Kungiyar ‘Yan Kasuwar Man Fetur ta Najeriya (IPMAN) ta bukaci Kamfanin Dangote da ya rage farashin man fetur daga N825 zuwa kasa da N800 a lita.

Jaridar Punch ta ruwaito jami’in hulda da jama’a na IPMAN, Chinedu Ukadike, ya ce Dangote na da dukkan ababen da za su sa a sayar da man a farashi mai sauki.

Wannan na zuwa ne bayan da Aliko Dangote ya bayyana cewa farashin man a Najeriya ya fi na yawancin kasashen Yammacin Afirka arha da kashi 55%.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata