Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiKasafin Kudin Tinubu ba shi da ayyuka da zai nuna ma 'yan...

Kasafin Kudin Tinubu ba shi da ayyuka da zai nuna ma ‘yan Nijeriya domin su sake zaɓen shi – Sanata Ita Enang

 

Tsohon dan majalisar tarayya, Ita Enang, ya bayyana cewa lura da kudin da aka ware wa bangarori masu muhimmanci akwai yiwuwar shugaba Bola Tinubu ya rasa wani gagarumin aiki da zai gabatarwa ‘yan Nijeriya domin su zabe shi a 2027.

Sanatan ya bayyana hakan ne a shirin siyasa na gidan talabijin din Channels.

Ya ce idan har aka amince da kasafin kudin 2025 yadda Tinubu ya gabatar da shi zai zama matsala ga sake zabensa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata