Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiKashi 79 cikin 100 na Alhazan Nijeriya sun sauka a kasar Saudiyya...

Kashi 79 cikin 100 na Alhazan Nijeriya sun sauka a kasar Saudiyya – NAHCON

Hukumar Alhazan Nijeriya NAHCON, ta ce ta yi nasarar jigilar maniyyata 32,549 a jirgi, wanda ya kai kashi 79.1% na adadin maniyyatan da ke shirin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2025.

A wata sanarwa da mataimakiyar daraktar yada labarai da ta hukumar, Fatima Sanda Usara ta fitar, ta ce an samu nasarar ne bayan fara gudanar da aikin jigilar a ranar 9 ga watan Mayun 2025.

Daily Trust ta ruwaito cewa ‘yan Nijeriya 42,000 ne ake sa ran za su halarci aikin hajjin na wannan shekarar shekara.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata