DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiKashim Shettima ya tafi kasar Ivory Coast

Kashim Shettima ya tafi kasar Ivory Coast

Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya tafi kasar Côte d’Ivoire domin halartar wani taro kashashe kan harkar makamashi na shekara ta 2024.
Taron zai gudana ne daga ranar 27 ga watan Nuwamba zuwa 2 ga watan Disamban 2024 a birnin Abidjan.
Sanarwar da mai taimawaka Kashim Shettima kan yada labarai Stanley Nkwocha ya fitar, ta ce Mataimakin shugaban ya amsa gayyatar da Mataimakin shugaban kasar Côte d’Ivoire, Tiémoko Meyliet Koné ya yi masa domin halartar taron.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata