Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiKaso 25 cikin 100 na gwajin kwayoyin halitta a Najeriya ya nuna...

Kaso 25 cikin 100 na gwajin kwayoyin halitta a Najeriya ya nuna yaran da aka haifa ba asalin ‘ya’ya ga iyayyen da suke tare da su ba ne


 

 

Hakan na kunshe ne acikin wani rahoton shekara shekara na gwaje gwajen kwayoyin halittar haihuwa da ake kira DNA da cibiyar Smart DNA Nigeria ta fitar kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito

Rahotan ya nuna cewa daga watan Yulin shekarar 2024 zuwa Yuni 2025 yaro 1 cikin 4 na gwajin kwayoyin halitta a Najeriya da aka yi ya nuna iyayyen da suke tare da su ba su ne iyayensu ba.

Binciken ya kuma jaddada cewa matsalar tafi faruwa ga yara na fãri da kusan kaso 64 cikin 100 wadanda ba yaran iyayyen dake rukonsu bane na asali.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata