Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiKasurgumin ɗan ta'adda ‘Baƙo-Baƙo’ ya baƙunci lahira a Katsina

Kasurgumin ɗan ta’adda ‘Baƙo-Baƙo’ ya baƙunci lahira a Katsina

Rahotanni na nuni da cewa ƙasurgumin ɗan bindiga ‘Baƙo-Baƙo’ ya baƙunci lahira a wannan Alhamis, yayin wani farmaki da jami’an tsaro na hadin gwiwa su ka kai a dajin Batsari dake jihar Katsina
Majiyoyin tsaro sun shaida wa gidan talabijin na Channels cewa an tafka ƙazamin faɗa kafin jami’an soji da ‘yan sanda da civil defence da jami’an tsaron al’umma na Katsina su samu nasarar cin ƙarfin yaran ‘Baƙo-Baƙo’ kuma aka kashe shi.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata