Monday, April 6, 2026
HomeKetareKenya da Senegal sun kulla yarjejeniyar shige da fice ba tare da...

Kenya da Senegal sun kulla yarjejeniyar shige da fice ba tare da biza ba

Gwamnatocin Kenya da Senegal sun bai wa juna damar shige da fice ga ‘yan kasashensu ba tare da biza ba na tsawon kwanaki 90.

DW Africa ta ruwaito cewa daukar matakin kulla yarjejeniyar ya biyo bayan ziyarar da shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye ya kai kasar ta Kenya, inda ya gana da shugaba William Ruto.

Kazalika bangarorin biyu sun sha alwashin kyautata alaka da kuma inganta harkokin kasuwanci a tsakanin su.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata