Wednesday, April 8, 2026
HomeSiyasaKomawar Natasha zauren majalisa ya nuna karfin hadin kai wajen yakar danniya...

Komawar Natasha zauren majalisa ya nuna karfin hadin kai wajen yakar danniya – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya jinjinawa Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya Natasha Akpoti Uduaghan, bayan komawar ta zauren majalisar dattawan Najeriya.

A cewar Atiku, hakan na nuni da cewa ‘yan Najeriya za su iya yakar tauye musu hakki ne kawai ta hanyar hada kawunansu, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Wannan ya biyo bayan kai ruwa rana da aka yi tsakanin sanatar da kuma shugabancin majalisar, bayan dakatar da ita kan wasu zarge-zarge.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata