Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiKotu ta ɗage ci gaba da sauraron shari'ar tsohon Ministan Shari'a Abubakar...

Kotu ta ɗage ci gaba da sauraron shari’ar tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami zuwa 27 ga Fabrairu

Kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage shari’ar tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da ɗansa Abdulaziz, zuwa 27 ga Fabrairu, 2026.

Alƙaliyar kotun, Joyce Abdulmalik, ta ɗauki wannan mataki ne sakamakon hutun da ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayar gabanin zaɓen kananan hukumomin Abuja.

Rahotanni sun nuna cewa a safiyar ranar shari’ar, ma’aikatan kotu kaɗan ne suka halarta, kuma babu lauyoyi ko ɓangarorin shari’ar da suka bayyana a kotun.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata