Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiKotu ta hana Gwamnatin Tarayya damar kama Sanata Natasha

Kotu ta hana Gwamnatin Tarayya damar kama Sanata Natasha

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Musa Umar ta yi watsi da buƙatar Gwamnatin Tarayya na kama Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan.

Gwamnatin na tuhumar ta da bacin suna a madadin Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio da tsohon Gwamnan Kogi, Yahaya Bello.

Lauyan gwamnati, David Kaswe, ya nemi kotu ta bayar da sammaci bayan wadda ake tuhuma ta gaza bayyana a kotu. Amma kotun ta ƙi amincewa da buƙatar kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata