Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiKotu ta mayar da sauraren shari'ar Nnamdi Kanu zuwa hedkwatar DSS

Kotu ta mayar da sauraren shari’ar Nnamdi Kanu zuwa hedkwatar DSS

Mai shari’a James Omotosho ya bayar da umarnin mayar da zaman shari’ar Nnamdi Kanu daga kotu zuwa hedkwatar hukumar DSS a Abuja.

Matakin, wanda na wucin gadi ne, ya biyo bayan bukatar tantance wani kwantena da ake zargin an shigo da na’urar watsa shirye-shirye ta Radio Biafra da shi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata