Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiKotu ta umurci gwamnatin Nijar ta biya diyyar daliban da gobara ta...

Kotu ta umurci gwamnatin Nijar ta biya diyyar daliban da gobara ta hallaka a Maradi

 

Wata kotu a jihar Maradi ta umauci gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta biya diyyar yara daliban da gobara ta hallaka su a cikin aji.

Babban kotun jihar Maradi ta a umarci gwamnatin Nijar da ta biya milyan 15 na CFA a matsayin diyyar ko wani dalibi da gobara ta hallaka a cikin aji su 34 a ranar 8 ga watan Niwembar 2021

Kazalika kotun ta ce gwamnatin ta biya dalibai 10 da suka ji munanan raunuka milyan 10 na CFA kowannensu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata