Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaKotu ta wanke Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, daga tuhumar EFCC

Kotu ta wanke Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, daga tuhumar EFCC

Babbar kotun tarayya da ke Legas ta salami Ayodele Fayose daga dukkan tuhume-tuhumen halatta kudade da Hukumar EFCC ta shigar da shi.

Mai shari’a Chukwujekwu Aneke ya amince da bukatar Fayose na cewa babu laifi a kansa, yana mai cewa EFCC ta kasa gabatar da hujjojin da za su tabbatar da laifinsa.

Fayose ya fuskanci shari’a ne kan zargin karkatar da kudade da cin hanci a lokacin da yake gwamnan Jihar Ekiti kamar yadda rahoton jaridar Daily Nigerian ya tabbatar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata