Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiKotu ta wanke wani matashi da kwanakin baya ya tsaya a gaban...

Kotu ta wanke wani matashi da kwanakin baya ya tsaya a gaban ayarin motocin Peter Obi

Kotu ta wanke matashin da ya yi kaurin suna saboda tsayuwa a gaban ayarin motocin Peter Obi.

Quadri Alabi an tsare shi ne a gidan gyaran hali na Kirikiri bisa zargin fashi da makami tun a watan Janairun 2025.

Rahotanni sun ce wasu bata gari ne suka yi masa sharri saboda ya ƙi basu wani kaso na kudin da ya samu lokacin zaben 2023.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata