Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaKu biyo ni mu koma APC ko ku yi murabus – Umurnin...

Ku biyo ni mu koma APC ko ku yi murabus – Umurnin gwamnan Akwa Ibom ga kwamashinoninsa

Gwamnan Akwa Ibom, Umo Eno, ya bukaci kwamishinoni da masu rike da mukaman siyasa a gwamnatinsa da su bi sahunsa su koma jam’iyyar APC, ko su yi murabus.

A cikin wani taron majalisar zartarwa, Eno ya tabbatar da shirin sauya shekar sa, yana mai cewa duk wanda bai shirya bin sa ba, ya tanadi barin mukaminsa ranar da ya sanar da sauya shekarsa.

Ya ce ba sabon labari bane cewar zan sauya sheka daga PDP zuwa APC, ko da yak eina martaba PDP a matsayinta na dandamalin da ya daga daraja ta zuwa matsayin da nake kai yanzu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata