Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiKudin tikitin jiragen sama a wasu sassan Nijeriya ya haura Naira 300,000...

Kudin tikitin jiragen sama a wasu sassan Nijeriya ya haura Naira 300,000 – Punch

Wani bincike da jaridar Punch ta gabatar, ya nuna cewa kudin tikitin jiragen sama a wasu sassan Nijeriya ya zarta Naira 300,000.

 

Binciken ya nuna cewa yawanci yankunan da lamarin ya fi shafa sun hadar da kudu maso kudu, da kuma kudu maso gabashin Nijeriya.

 

An danganta wannan tashin farashin tikitin jiragen saman da yadda bukatar tafiye-tafiye ta karu musamman a wannan lokaci da ake dab da shiga bukukuwan karshen shekara.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata