Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiKungiyar NEF ta bukaci gwamnatin Najeriya ta bunkasa hakar ma'adanai a yankin...

Kungiyar NEF ta bukaci gwamnatin Najeriya ta bunkasa hakar ma’adanai a yankin Arewa

Kungiyar dattawan arewacin Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta mayar da hankali wajen bunkasa harkokin hakar ma’adanai a yankin.

A cewar kungiyar, hakar ma’adanai ya kasance wani jigo ne na bunkasa tattalin arziki, samar da ayyukan yi da kuma rage fatara.

Yayin da yake bayani a wajen wani taron masu ruwa da tsaki a Abuja, shugaban kungiyar Farfesa Ango Abdullahi, ya koka da cewa an yi watsi da dimbin albarkatun da ke tattare a yankin na arewa, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata