Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaKwankwaso ba zai yi takarar shugabancin Nijeriya a jam'iyyarmu a zaben 2027...

Kwankwaso ba zai yi takarar shugabancin Nijeriya a jam’iyyarmu a zaben 2027 ba – NNPP

Jam’iyyar NNPP a Nijeriya ta bayyana cewa dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ba ya da damar amfani da ita don yin takarar shugaban kasa a shekarar 2027.

Tsagin jam’iyyar na bangaren Dr Agbo Major, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN ya rawaito cewa Dr Major na mayar da martani ne kan ikirarin da Buba Galadima ya yi cewa Kwankwaso zai ci gaba da kasancewa cikin jam’iyyar NNPP tare da yin takarar shugaban kasa karkashinta a zabuka na gaba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata