DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiLikita daya na duba marasa lafiya 9,083 in ji kungiyar likitoci...

Likita daya na duba marasa lafiya 9,083 in ji kungiyar likitoci a Nijeriya

Kungiyar likitoci ta Nijeriya ta koka kan yadda karancin likitoci da ke duba marasa lafiya inda ta siffanta hakan da saba ka’idar aikin.

A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar cikar Nijeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai, kungiyar ta sanar cewa, daga 1 ga watan Oktoba, likitoci a fadin kasar ba za su kara amsa kiran aikin da ya wuce awa 24 ba.

Sanarwar da ke dauke da sa hannun Shugaban kungiyar, Dr Mohammed Sulaiman, ta kara da cewa, Nijeriya na fama da karancin likitoci tare da yawaitar fitar su zuwa kasashen ketare domin neman albashi mai tsoka.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata