Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiLikitoci masu neman kwarewa da suka tsunduma yajin aiki a Abuja, sun...

Likitoci masu neman kwarewa da suka tsunduma yajin aiki a Abuja, sun janye

Shugaban kungiyar George Ebong ya shaida wa jaridar Premium Times cewa sun janye yajin aikin, inda za su koma bakin aiki da karfe 8 na safiyar ranar Litinin mai zuwa.

Ya bayyana cewa matakin ya biyo bayan shiga tsakani da kwamitin majalisar dattawa mai kula da kananan hukumomi da al’amuran FCT, ƙarƙashin jagorancin Sanata David Jimkuta ya yi.

Sai dai, ya ce har yanzu dai babu wata bukatarsu da aka biya cikin dalilan tsunduma yajin aikin na su.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata