Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiLikitoci sun dakatar da yajin aikin gargadi a Nijeriya

Likitoci sun dakatar da yajin aikin gargadi a Nijeriya

Kungiyar likitoci a Nijeriya ta dakatar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai da ta shiga a ƙasar.
Kungiyar ta fara yajin aikin ne a ranar Litinin 26 ga watan Agusta saboda sace wani dan kungiyar mai suna Dokta Ganiyat Popoola-Olawale. 
Kungiyar ta ce ta yanke shawarar dakatar da yajin aikin ne domin jawo hankalin masu ruwa da tsaki don ganin an sako dan kungiyar da aka sace cikin gaggawa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata