Thursday, April 9, 2026
HomeWasanniLionel Messi ya tsawaita kwantiraginsa da Inter Miami

Lionel Messi ya tsawaita kwantiraginsa da Inter Miami

Dan wasa Lionel Messi ya cimma yarjejeniyar tsawaita kwantiraginsa da kungiyarsa ta Inter Miami har zuwa bayan shekarar 2026.

Wata majiya ta bayyana cewa dan wasan ya amince da ci gaba da fafatawa kungiyar ta Amurka wasanni a gasar MLS har bayan buga gasar cin kofin duniya na shekarar 2026, wanda kasashen Amurka, Mexico da Canada za su karbi bakunci.

Majiyar ta ce ana sa ran samun bayanin kwantiragin a hukumance nan da makonni biyu, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata