Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMa'aikatar tarayya ta Nijeriya ta buɗe shafin ɗaukar ma'aikata a fadin ƙasar

Ma’aikatar tarayya ta Nijeriya ta buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a fadin ƙasar

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023 Peter Obi, ya yi watsi da yunkurin wasu jiga-jigan ‘yan adawa na yin haɗaka gabanin babban zaben 2027.
Obi ya bayyana haka ne a wurin babban taro na kasa kan karfafa dimukradiyya da ya gudana a Abuja.
A cewar Peter Obi, ya damu da matsalolin Nijeriya ne ba wai samun mulki ba kawai.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata