Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMahajjata 20,515 ne suka isa Saudiyya a cikin mako daya daga Nijeriya...

Mahajjata 20,515 ne suka isa Saudiyya a cikin mako daya daga Nijeriya don sauke farali a hajjin bana, 2025 – NAHCON

Hukumar kula da aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta bayyana cewa mahajjatan kasar 20,515 suka isa kasar Saudiyya a cikin mako daya.

Jami’in yada labaran hukumar Malam Shafil Mohammed ne ya bayyana hakan a Abuja lokacin da ya ke karin bayani game da yadda jigilar mahajjatan 2025 ke gudana.

Mohammed ya kara da cewa, a cikin mako daya, jirage 50 ne suka yi jigilar mahajjata 20,515 zuwa kasar Saudiyya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata