Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMahara sun yi ajalin mai tsaron lafiyar shugaban karamar hukumar Malumfashi jihar...

Mahara sun yi ajalin mai tsaron lafiyar shugaban karamar hukumar Malumfashi jihar Katsina

Wasu mahara da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi ajalin wani jami’in tsaro a harin da suka kai gidan shugaban karamar hukumar Malumfashi Shamsudden Lawal, a jihar Katsina.
Maharan sun tafka wannan ta’asar ne cikin daren ranar Talata kamar yadda jaridar Guardian ta ruwaito.
Sai dai babu rahoton ko harin ya shafi wasu amma dai an fatattaki maharan ba tare da sun samu nasarar tafiya da kowa ba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata