Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiMajalisar dattawan Nijeriya ta kara wa bangaren lafiya kudi a kasafin 2025...

Majalisar dattawan Nijeriya ta kara wa bangaren lafiya kudi a kasafin 2025 domin cike giben janye tallafin da Amurka ta yi

Majalisar dattawan Nijeriya ta kara wa bangaren lafiya kudi da suka kai naira biliyan N300 a cikin kasafin kudin 2025 da aka amince da shi, domin cike gibin janye tallafin da kasar Amurka ta yi.
An dauki wannan matakin ne a jiya Alhamis yayinda majalisar ta amince da kasafin kudin naira tiriliyan 54.9.
Majalisar ta ce wannan karin zai taimaka wa kasar wajen karfafa bangaren kiyon lafiya domin magance kalubalen da za a samu sakamakon janye tallafin kiyon lafiya da kasar Amurka ta yi.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata