Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiMajalisar dattawan Nijeriya za ta haramta barasar leda daga karshen wannan shekarar

Majalisar dattawan Nijeriya za ta haramta barasar leda daga karshen wannan shekarar

Majalisar dattawa ta umurci NAFDAC da kada ta ƙara wa’adin hana samar da giya a leda da ƙananan kwalabe bayan 31 ga Disamba, 2025.

Sanata Asuquo Ekpenyong ya ce matakin na bin ƙa’idar duniya ne don rage illar shan giya tsakanin matasa, inda ya zargi wasu masana’antu da neman ƙarin lokaci don karya doka.

Shugaban majalisar, Godswill Akpabio, ya ce wajibi ne a aiwatar da dokar gaba ɗaya don kare matasa daga illolin giya mara ƙa’ida.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata