Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMajalisar Dattawan Nijeriya za ta tantance sabon shugaban INEC ranar Alhamis

Majalisar Dattawan Nijeriya za ta tantance sabon shugaban INEC ranar Alhamis

Majalisar Dattawan Nijeriya ta shirya tantance Farfesa Joash Amupitan, wanda shugaba Bola Ahmed Tinubu ya zaba domin zama sabon shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC, a ranar Alhamis, 16 ga Oktoba 2025.

Hakan na kunshe a cikin wata sanarwa da sanarwar daraktan yada labarai na majalisar, Bullah Audu Bi-Allah, ya raba wa manema labarai a Abuja a ranar Laraba.

A cikin sanarwar an bukaci kafofin yada labarai da gidajen talabijin da su watsa yadda zaman zai kasance kai tsaye domin al’umma su gani.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata