Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiMajalisar Dattawan ta amince da kudirin garambawul ga haraji don karatu na...

Majalisar Dattawan ta amince da kudirin garambawul ga haraji don karatu na biyu

Majalisar dattawa ta amince da kudurin dokar garambawul ga haraji da ya janyo cece-kuce a cikin kasar, domin yin karatu na biyu.
Kudurin dokar wanda Shugaba Tinubu ya aikawa majalisar, ya tsallake karatu na farko bayan muhawarar da sanatoci su ka gudanar.
A ‘yan kwanakinnan gwamnonin arewa da sarakuna da dattawan arewa sun yi fatali da wannan kudurin, bisa dalilin cewa gyaran bashi da wani amfani a daidai wannan lokaci.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata