Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiMajalisar dokokin Rivers ta goyi bayan dokar ta ɓaci da Shugaba Tinubu...

Majalisar dokokin Rivers ta goyi bayan dokar ta ɓaci da Shugaba Tinubu ya sanya a jihar

Majalisar dokokin jihar Ribas ta nuna amincewar ta da ayyana dokar ta-baci da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi a jihar. 
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin majalisar, Martin Amaewhule ya fitar ranar Talata.
Martin Amaewhule ya ce majalisar za ta yi biyayya ga duk matakan da shugaban kasa ya dauka, duk da cewa ba haka aka so ba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata