Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiMajalisar Kaduna ta musanta yin kwaskwarima ga dokar zaben ƙananan hukumomi

Majalisar Kaduna ta musanta yin kwaskwarima ga dokar zaben ƙananan hukumomi

 Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yi watsi da zargin da ake mata na shirin yin gyara ga dokar zaben kananan hukumomin jihar gabanin zaben kananan hukumomin da aka shirya gudanarwa a ranar 19 ga Oktoba, 2024.

Sai dai jam’iyyar PDP a jihar ta muna damuwarta kan sahihancin zaben da ke tafe.

Atabakin shugabanta na jihar, Edward Masha, ta yi zargin cewa majalisar na kokarin gyara dokar kananan hukumomin a jihar

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata