Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMajalisar tarayyar Nijeriya ta amince da kasafin kudin 2025 da ya kai...

Majalisar tarayyar Nijeriya ta amince da kasafin kudin 2025 da ya kai tiriliyan N54.9trn

Majalisar dattawa da majalisar wakilai na Nijeriya sun amince da kasafin kudin shekara ta 2025 wanda Shugaba Tinubu ya gabatar.
Kasafin da ya kai Naira tiriliyan N54.9.
Majalisar ta amince da kasafin ne bayan karɓar rahoton kwamitocin majalisa kan kasafin kudin da aka gabatar a yau Alhamis.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata