Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiMajalisar wakilai ta Nijeriya ta amince da sabuwar dokar haraji

Majalisar wakilai ta Nijeriya ta amince da sabuwar dokar haraji

 

Majalisar wakilai ta tarayya ta amince da dokar haraji da shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar wa majalisar a watan Oktoban 2024, domin yi mata garambawul.

A ranar Alhamis din makon jiya ne majalisar ta yi nazari tare da amincewa da shawarwarin rahoton kwamitin kudi na majalisar, musamman a wuraren da ake ta cece-kuce da su kamar harajin VAT da kuma harajin gado

Yanzu dai majalisar dattawa ake jita ta amince da kudirin kafin a mika shi ga ga shugaban kasa domin sanya hannu ga sabbin dokokin na haraji.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata