Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMajalisar wakilan Najeriya za ta zauna da jam'iyyun siyasa kan yi wa...

Majalisar wakilan Najeriya za ta zauna da jam’iyyun siyasa kan yi wa kundin tsarin mulki kwaskwarima

Kwamitin majalisar wakilan Najeriya mai bibiyar kundin tsarin mulki zai zauna da jam’iyyun siyasa masu rajista a fadin kasar, don tattauna batun yin kwaskwarima a kundin.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa kwamitin karkashin jagorancin mataimakin shugaban majalisar Benjamin Kalu, za su duba batutuwan da suka shafi ‘yansandan jihohi, ‘yancin gashin kananan hukumomi, samar da muhimman gurabe ga mata a tsarin gudanarwa da dai sauran su.

Za a yi zaman tattaunawar ne tsakanin bangarorin biyu a ranar Litinin, 6 ga watan Oktoban 2025.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata