Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMajalisar Wakilan Nijeriya ta ɗage komawar zaman majalisa zuwa 5 ga Maris

Majalisar Wakilan Nijeriya ta ɗage komawar zaman majalisa zuwa 5 ga Maris

Majalisar Wakilan Nijeriya, ta ɗage komawar zaman majalisa daga Talata, 24 ga Fabrairu 2026, zuwa Alhamis, 5 ga Maris 2026.

Sakataren Majalisar, Kamoru Ogunlana, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a daren Litinin, inda ya ce an ɗauki matakin ne domin bai wa kwamitoci damar kammala zaman kare kasafin kuɗi da suke yi.

A cewarsa, an ɗage komawar zaman ne saboda buƙatar kwamitocin majalisar su kammala tattaunawa da ma’aikatun gwamnati, hukumomi da cibiyoyi, kan kasafin kuɗin shekarar 2026.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata