Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiMasu aikata laifuka sun yi ajalin mutum 95 tare da garkuwa da...

Masu aikata laifuka sun yi ajalin mutum 95 tare da garkuwa da mutum 65 a Nijeriya cikin sati daya – Premium Times

Sha’anin tsaro na ƙara tabarbarewa a Najeriya, inda a makon da ya gabata aka hallaka akalla mutane 95 tare da yin garkuwa da wasu 68 a fadin kasar.

Binciken jaridar Premium Times ya gano cewa waɗannan alkalumman sun fi na makon da ya gabata, sanadiyar hare-haren kungiyoyin ‘yan ta’adda.

An yi wannan bincike ne daga labarai da kuma rahotannin kafofin sadarwa tsakanin 17th zuwa 23 ga Maysecuritysecurityu.

Rahoton ya gano cewa su ma hukumomin tsaro sun samu nasarori a makon da ya gabata.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata