Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiMasu harkar zamba ta 'Ponzi' a Nijeriya ka iya fuskantar daurin shekaru...

Masu harkar zamba ta ‘Ponzi’ a Nijeriya ka iya fuskantar daurin shekaru 10 ko tarar milyan 20

Masu gudanarwa da masu yada harkar zamba ta intanet wato Ponzi a Nijeriya na fuskantar barazanar hukuncin da bai gaza naira milyan 20 ba na tara ko kuma ɗaurin shekaru 10 a gidan yari ba ko duka biyun.
Shugaban kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkar kasuwar hannun jari, Sanata Osita Izunaso ne ya yi wannan gargadin a ranar Laraba.
Dan majalisar ya yi gargadin cewa biyo bayan sabuwar dokar da shugaba Tinubu ya amince da ita, zamanin yaudarar mutane ta hanyar saka hannun jari, saboda a yanzu hukumar kula da hada-hadar kudi ta Nijeriya SEC za ta rika kula da harkar kasuwancin crypto yadda ya kamata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata