Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaMatar Tinubu ta ba da gudunmuwar Naira bilyan daya ga iyalan da...

Matar Tinubu ta ba da gudunmuwar Naira bilyan daya ga iyalan da suka rasa muhallansu a jihar Benue

Uwargidar shugaban Nijeriya, Remi Tinubu, ta sanar da bayar da tallafin naira biliyan ɗaya ga iyalan da rikicin makiyaya ya raba da muhallansu a Jihar Benue.

Ta bayyana hakan ne a ziyarar jaje da ta kai a Benue, inda ta ce tallafin daga shirin Renewed Hope Initiative (RHI) ne domin taimaka wa waɗanda suka rasa matsugunnai su koma gidajensu.

Harin wanda ya faru a Yelewata a watan Yuni, ya yi sanadin rayukan mutane sama da 100 tare da raba wasu da dama da muhallansu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata